Tashin hankali: Ɗan sanda ya saita bindiga, ya harbe soja har lahira a Bauchi

  • Thread starter Thread starter Legit.ng
  • Start date Start date
L

Legit.ng

Guest
A jihar Bauchi, dan sanda ya harbe soja yayin takaddama kan wata motar da ake zargin tana dauke da ma’adanan da aka hako ba bisa ka'ida ba a garin Futuk.

Continue reading...
 


Join 𝕋𝕄𝕋 on Telegram
Channel PREVIEW:
Back
Top