'Sata kiri-kiri,' Obasanjo ya fadi dalilin 'yan majalisa na kirkiro ayyukan mazabu

L

Legit.ng

Guest
Tsohon shugaban kasa Obasanjo ya soki ’yan majalisar Najeriya, ya kira ayyukan mazabu a matsayin sata, ya kuma zarge su da cin hanci da karya kundin tsarin mulki.

Continue reading...
 


Join 𝕋𝕄𝕋 on Telegram
Channel PREVIEW:
Back
Top