Lokaci ya yi: Tsohon shugaban jami'a a Najeriya ya rasu mako 2 bayan mika mulki

L

Legit.ng

Guest
An tabbatar da rasuwar tsohon shugaban jami'ar gwamnatin jihar Edo, Farfesa Dawood Egvefo makonni biyu bayan Gwamna Monday Okoebholo ya maye gurbinsa.

Continue reading...
 


Join 𝕋𝕄𝕋 on Telegram
Channel PREVIEW:
Back
Top