'Diyar sarkin Katsina ta rasu, gwamna, sarakuna, manyan jami'ai sun cika fada

L

Legit.ng

Guest
Gwamna Dikko Radda ya halarci jana'izar diyar sarkin Katsina, Khadijah Abdulmumin Kabir Usman, wacce ta rasu a Abuja. An ce Khadija ta rasu ta bar 'ya'ya uku.

Continue reading...
 


Join 𝕋𝕄𝕋 on Telegram
Channel PREVIEW:
Back
Top