'Ba ruwanmu,' ADC ta juya wa El Rufai baya kan taron da ya jawo rikici a Kaduna

L

Legit.ng

Guest
Rundunar ’yan sandan Kaduna ta dakatar da duk wasu tarukan siyasa da ba a amince da su ba, bayan wani taron da aka alakanta da El-Rufai ya rikide ya zama tarzoma.

Continue reading...
 


Join 𝕋𝕄𝕋 on Telegram
Channel PREVIEW:
Back
Top