An kama sojan Najeriya ya yi lalata da matar abokin aikinsa, an yanke masa hukunci

L

Legit.ng

Guest
Wata kotun sojan Najeriya ta musamman ta kama sojan ruwa mai mukamin Laftanal da laifin yin lalata da matar abokin aikinsa. An ce laifinsa ya saba da dokokin soja.

Continue reading...
 


Join 𝕋𝕄𝕋 on Telegram
Channel PREVIEW:
Back
Top